In commemoration of #MandelaDay2020@YALIAbuja and partners carried out intervention project to support the educational and general well-being of orphans. The project include renovation of orphanage home with 2blocks of 6 classrooms, hand wash facility, toilets, solar power and
donations of food, house use relief materials, clothes, back to school kits, medical outreach where over 100 orphans where screened and treated for malaria.
For 2019 Nelson Mandela @YALIAbuja dedicated the day to visit old people’s home Kado, Abuja. Madiba spent 67 years fighting for his country so we spent 67 mins learning and playing with Old people. We also cleaned their environment and shared food items and gifts to them.
YADDA ZAKU SAMU CERTIFICATE DA KUMA SMEDAN NUMBER A KYAUTA
Zaku shiga shafin su dake wannan adreshin na kasa: smedanregister.ng
Zaku cike sunan kasuwanci ko sana'ar da kuke yi a gurbin cikewa, ku saka nambar waya da kuma adreshin email, sai nambobin sirri (password), da
saka wannan kun gama da matakin farko. Mataki na gaba shine bayanin wanne irin kasuwanci ko sana'a kake, shima duka zaka bi ka cike duk bayanan da ake a bukata, sai mataki na gaba wanda zasu karbi bayananka, mataki na karshe zakayi submitting, ka tabbatar duk abinda kasa daidaine
Idan kayi submitting zaka samu sako a email din ka, ko a inbox ko kuma SPAM daga SMEDAN, sai ka bude ka taba inda aka saka SMEDAN CERTIFICATE, zaka samu certificate dinka a file na PDF da zakayi printing ka ajiye, a jikin sa akwai lambar SMEDAN dinka.
Over the weekend, we hangout and handover the leadership of @YALIAbuja to the new executives that will pilot the affairs of the network for one year. I sincerely thank all our network members for the privilege to serve. I also congratulate the new executives and wish them well.
For one year, we work as a team with powerful women and very supportive members to make great impact despite the global pandemic that affected some of our projects and programs. We are grateful for your support, prayers and encouragement and looking forward for more.
Kindly find
below the reports of our activities over the year:
REPORT OF ACTIVITIES OF THE YALI NETWORK ABUJA 2019/2020 ADMINISTRATION
The 2019/2020 administration came into office in September 2019 and started work in October 2019.
On the 1st of October 2019, Yali Network Abuja partnered
When can we stop all this needless competition? CAN needn’t to have Christians bank rather encourage Christians who don’t deal in usury to join the Non-interest banks since it’s not worship rather alternative access to finance from 2 directions — 1 through promoting risk sharing
contracts that provide a viable alternative to conventional debt-based financing such as Mudarabah, Musharakha (Partnership) and other financing for small and medium enterprises, and micro-insurance to enhance access to finance. And the other through specific instruments of
redistribution of the wealth among the society such as voluntary and compulsory Charity, Waqf, and Qar -al- asan loan complement risk-sharing instruments to target the poor sector of society to offer a comprehensive approach to eradicating poverty and to build a vibrant economy.
Tawakkul is basically the “trust and reliance on Allah” that is accepting the results that He decides regardless of how they may turn out to be. Tawakkul is our belief and the attitude that we have about putting trust in Allah to take care of all our affairs
We may face challenges and difficult situations in our life but we have to face them strongly while believing in Allah that is the concept of Tawakkul.
No matter what hardship or misfortune befalls one, it will be accepted without panic and the heart will remain strong.
Tawakkul will indicate that Allah’s wish is in this occurrence and it cannot be opposed. It is the Mercy of Allah that He has told us that our responsibility is limited. And that is the meaning of “On no soul does Allah place a burden greater than it can bear” (Quran 2: 286).
Wani abun mamaki, mata masu ra'ayin wannan kwalliya, ko waɗanda a al'adar garinsu ana yi, sai a dinga yi masu kallon sheƙaƙƙu. Tuhumar mace da irin wannan ɗabi'a da a jinsin dabbobi ma ƙasƙantattun ƙazamai ke yi ba adalci bane.
Yanzu in mai sarƙa ko zoben kafa
Mutum Kenan....🤔🤔🤔
bata saka ba, mai hudar hanci ko hudar kunne sama da ɗaya sai ta je ta manne saboda kar ai mata ƙazafi? Ni na fi kallon abun a matsayin al'ada, kwalliya ko ra'ayi. Mace kuma yar kwalliya ce:
"أومن ينشأ في الحلية وهو في الخصام غير مبين".(18-43)
Duk kwalliyar da ba addini ya ce kar a yi ba, irin: Ƙarin gashi, aske gira, canja launin fata zuwa fari/baki/wata kalar, mutum ba dalilin da zai jefi mace saboda ra'ayin da ba wahayi bane. Su maza masu zazzago wando kamar ƴan yaye, da masu kwakushe gashin kai kamar ƴan bori
Kirarin Da Marigayi Dan masanin Kano keyiwa Allah kafin yayi Jawabi
"BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM.
GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI, MAI KOWA, MAI KOMAI, MAI YADDA YA SO, KAN WANDA YA SO, YAYIN DA YA SO, A INDA YA SO, KO ANA SO, KO BA A SO.
GODIYA TA TABBATA GA ALLAH
MADAUKAKIN SARKI MAI BAWA KOWA KOMAI, BA SHIDA BUKATAR KOMAI A GURIN KOWA, KOWA KE DA BUKATAR KOMAI A GURINSA.
MAMALLAKIN MAMALLAK, MAI BADA MULKI GA WANDA YASO, YA FUSGE DAGA WANDA YASO, YA DAUKAKI WANDA YASO, YA KASKANTAR DA WANDA YA SO, LILLAHI WAHIDIL KAHHARI.
SARKIN DA BA SHI DA NAN, BALLANTANA YA YI NAN, BA SHI DA CAN, BALLANTANA YA YI CAN, A KO INA YANA NAN.
NA FARKO NE BA DA FARAWA BA, NA KARSHE NE BA DA KAREWA BA, A BAYANE YA KE BA A GANINSA, A BOYE YA KE BA DON BA YA NAN BA.
SARKIN DA YA KASANCE TUN KAFIN KASANCE WA TA KASANCE