Aminu Mahdi 🇳🇬 Profile picture
Software Developer 💻 If you don't have time to do it right, you must have time to do it over💯 ~Author Unknown #proudlyNigerian
Jul 17, 2019 9 tweets 3 min read
Sai bango ya tsage ķadangare ke leķowa.

Bangon #arewa ya tsage. Ķadangaru sunga makwancin mu.

Mun bari abokan zaman mu sun raina mu.

Mun bar sana'o'in mu da cinikaryar mu sun lallace muna neman aiki da kwangilar gomnati. Mun bar al'adun mu, addinin mu, mutuncin mu, sanin ya kamartarmu, gaskiyar mu, rikon amanar mu da kwazon mu sun gurbata saboda muna ķoķarin kwaikoyon al'adu da dabi'un wasu.
Jul 13, 2019 11 tweets 4 min read
Our #children are a reflection of us. The way we behave, good or bad, is how our kids will behave too, especially in their formative age.

Lessons from our cat, Coco 🐈.

#Thread I am not a cat person, I totally don't see the point of cats as pets 🤷‍♂️.

But when the LOML @rahmau 💕decided she wants a cat, what options do I have other than to support her get a cat. That's how Coco came into our home, as our cat 😿