Profile picture
, 5 tweets, 1 min read Read on Twitter
A da, Manyan Arewa kamar Sardauna da Hassan Usman Katsina da sauran su, an san su da gina mutane, wadanda suka sani dawanda ba su sani ba ma. A yau tun daga kan lamba daya har kasa baza ka samu mai irin wannan halin a Arewa ba. Daga su sai 'ya'yan su sai kuma wanda Allah Ya ceto.
Irin wannan kyakyawan hali Tinubu ya koya, yau gashi ya kafa mutane tun daga kan lamba 2, zuwa lamba 3 da 4, zuwa gwamnoni, da minostoci da sauran su. Kuma a kudu da Arewa gaba daya. Ka gaya min yadda Tinubu zai taba a kasar nan? Shin su namu manyan basa ganin irin abinda yake?
Gaba daya Wanda Lamba 1 ya nada mukamai yan arewa a zangon mulkiin sa na farko yan Arewa sai a hankali. Kusan dukkan su taran yuyuyu ne, basu taimakawa kowa ba basu taimakawa Arewa ba. Ta ya ake so Arewa ta dawo sa martabar ta a kasar nan? Ta ya zamu taimaki na bayan mu suma?
Ba za mu fasa fada ba, yan Arewa mun zama koma baya saboda shugabanni marasa kishin mu. Daidai da daukar mutane aiki baku taimaki al'umma da shi ba. Ballanatana ai maganar habbakar arziki, da samar da abubuwan more rayuwa a yankin mu. Walahi tun daga duniya sai Allah ya saka muna
Kukan kurciya jawabi ne. Wanda bai ji bari ba zai ji hoho. Duk dan da ya hana uwarsa bacci toh wallahi kwanan tsaye shima zai. Ko ku gyara Halin ku, ko kuma ku tsnci kanku a hannun talakawa nan gaba. Makaho bai San ana ganin shi ba sai ya ji zunguri. Toh zungurar tana nan tafe.
Missing some Tweet in this thread?
You can try to force a refresh.

Like this thread? Get email updates or save it to PDF!

Subscribe to Peacock
Profile picture

Get real-time email alerts when new unrolls are available from this author!

This content may be removed anytime!

Twitter may remove this content at anytime, convert it as a PDF, save and print for later use!

Try unrolling a thread yourself!

how to unroll video

1) Follow Thread Reader App on Twitter so you can easily mention us!

2) Go to a Twitter thread (series of Tweets by the same owner) and mention us with a keyword "unroll" @threadreaderapp unroll

You can practice here first or read more on our help page!

Follow Us on Twitter!

Did Thread Reader help you today?

Support us! We are indie developers!


This site is made by just three indie developers on a laptop doing marketing, support and development! Read more about the story.

Become a Premium Member ($3.00/month or $30.00/year) and get exclusive features!

Become Premium

Too expensive? Make a small donation by buying us coffee ($5) or help with server cost ($10)

Donate via Paypal Become our Patreon

Thank you for your support!