, 9 tweets, 3 min read Read on Twitter
Sai bango ya tsage ķadangare ke leķowa.

Bangon #arewa ya tsage. Ķadangaru sunga makwancin mu.

Mun bari abokan zaman mu sun raina mu.

Mun bar sana'o'in mu da cinikaryar mu sun lallace muna neman aiki da kwangilar gomnati.
Mun bar al'adun mu, addinin mu, mutuncin mu, sanin ya kamartarmu, gaskiyar mu, rikon amanar mu da kwazon mu sun gurbata saboda muna ķoķarin kwaikoyon al'adu da dabi'un wasu.
Harkar ilimi ta zama abun kunya, babu tsaro saboda zalama da cin amana. Babu akin yi saboda mun bar sana'o'in mu. Aure ya zama abun tsoro saboda ba'a yin shi don Allah. Abun duniya ya tsokane mana ido, mun zama 'yan tsako samu ka ki dangi, kowa kanshi kawai ya sani.
Almajiranci da rashin tarbiyan 'ya'ya sun zama ruwan dare. Shaye shaye da rashin doka sun zama abun yau da kullum. Manya girma ya fadi saboda son zuriya da suke yi da kuma zaluntar na qasa da su. Yara basa girmama na gaba da su saboda na gaba dasu basu yi musu komai ba.
Shuwagabanin mu na arewa ba su da alqiblar da ta wuce ta tara duniya da kuma ha'intar Jama'a. Talaka ba shi da imanin kula da dan uwan shi talaka, kan mu ya rabo, babu zumunci, babu dangantaka, kowa kanshi ya sani kuma zai iya cutar da kowa domin shi kadai ya samu
Cin haram ya zama ado, cin amana ya zama burgewa. Rashin mutunci shine wayewa, rashin adalci shine gogewa, rashin amana ita ce iya business.

Bangon #arewa ya tsage. Mutuncin arewa yana ta zubewa, rashin tsaro ya zama abun yau da kullum. Yara ba tarbiyya ba ilimi.
Manya ba hazaqa ba aikin yi. Mata ba sana'a babu ilimin cikayya. Maza babu adalci babu rashin sanin ya kamata, kansu da buķatar su kawai suka sani.
#Arewa, ilimi ya qaranta, rashin hankali ya yawaita.
Yau a #arewa aikin yi ya qaranta, rashin tsaro ya yawaita. Gaskiya da amana sun qaranta, talauci da masifu sun yawaita. Tarbiyya ta qaranta, rashin mutunci ya yawaita.

Yau arewa ta zama abun dariya da abun kyama a cikin abokan zamanta, bangon #arewa ya tsage.
Missing some Tweet in this thread?
You can try to force a refresh.

Like this thread? Get email updates or save it to PDF!

Subscribe to Aminu Mahdi ☄
Profile picture

Get real-time email alerts when new unrolls are available from this author!

This content may be removed anytime!

Twitter may remove this content at anytime, convert it as a PDF, save and print for later use!

Try unrolling a thread yourself!

how to unroll video

1) Follow Thread Reader App on Twitter so you can easily mention us!

2) Go to a Twitter thread (series of Tweets by the same owner) and mention us with a keyword "unroll" @threadreaderapp unroll

You can practice here first or read more on our help page!

Follow Us on Twitter!

Did Thread Reader help you today?

Support us! We are indie developers!


This site is made by just three indie developers on a laptop doing marketing, support and development! Read more about the story.

Become a Premium Member ($3.00/month or $30.00/year) and get exclusive features!

Become Premium

Too expensive? Make a small donation by buying us coffee ($5) or help with server cost ($10)

Donate via Paypal Become our Patreon

Thank you for your support!